Akwai wani yaro wanda SU KABIRU GOMBE suka ce mashayi ne, - TopicsExpress



          

Akwai wani yaro wanda SU KABIRU GOMBE suka ce mashayi ne, wato AMINU IMAM IKARA,amma har yana magana akan addini. To Aminu ka sani baa addini da jahilci. Idan kai mai magana baka da basira, masu jinka suna da basira. Aya ta 6 cikin surah ta 9 ba zata zama hujjar gaiyatar arnen da yakeyiwa musulmai jafai wajen taron musulmai ba. Ayar bata nufin hadakai, ko gaiyatar, ko goyon baya ga arnenda kowa yasan yana da hanu wajen kashe musulmai ba. KO BAKU YADDA DA FADIN ALLAH BANE? :LA YATTAKHIZUL MUMININAL KAFIRIN AULIYAA MIN DUNIL MUMININ LA TAJIDU QAUMAN YUMINUNA BILLAHI WAL YAUMIL AKHIR, YAWAADDUNA MAN HAADDALLAHA WA RASULAH... ??????????????? ?????
Posted on: Thu, 13 Feb 2014 05:16:51 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015