As-salamu,alekum yayan uwa bayan gaisuwar addinin musulunci ina - TopicsExpress



          

As-salamu,alekum yayan uwa bayan gaisuwar addinin musulunci ina yiwa kaina nasiha daku damuji storon allah. Domin allah maigirma dabuwaya yayi ummarni damuji storonsa agurare da dama a alqur,ani kamar fadinsa.yaku mutane kuji storon ubangijinku wanda yahalilceku dawadan da suka gabaceku dafan ko kwasamu taqawa. Dafadinsa kada kuji storonsu kuji storona inkun kasace masu imani.lalle yama dole akaina daku bakida damuji storon allah cikin magan ganinmu da aiyikan mu musa lalle allah yakasan mai kiwo akan mu wanda babu wani abu daza fada ko mu aikata face sai anyima stidi digarsa aranar qiyama. Allah yashir yarda mu yaku samana storonsa acikin zukatanmu amin
Posted on: Thu, 05 Sep 2013 04:04:15 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015