In compliance with the call by Northern Consensus Movement for a - TopicsExpress



          

In compliance with the call by Northern Consensus Movement for a SIT AT HOME protest. Saboda kiran nan da kungiyar Northern Consensus Movement tayi na cewa dukkan matasan arewa suyi zaman dirshan a gidajen su, a yau ranar Litinin 12 ga Mayu, 2014; don nuna bakin da yadda gwamnatin tarayya ta kasa kawo karshen kashe-kashe da kone-kone a yankinmu na arewa maso gabas, Babale dai a yau kam ya hakura da zuwa makera, ALLAH kuma YA tabbatar mana da dawowar cikakken zaman lafiya a wannan yanki namu da ma dukkan Najeriya baki daya.
Posted on: Mon, 12 May 2014 08:53:59 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015