KADAN DAGA CIKIN AYYUKAN SARDAUNAN KANO ALOKACIN YANA GWAMNA - TopicsExpress          

KADAN DAGA CIKIN AYYUKAN SARDAUNAN KANO ALOKACIN YANA GWAMNA !!! ******************************************* +++++++KASHI NA 1 +++++++++++ 1- GINA GIDAJE 784 A ZUWA CIKI DA ENUGU ROAD 2- GINA KASUWAR SAI DA WAYA TA FARM CENTRE 3- GINA GIDAJE MASU DAKI 2 A KOWACCE LOCAL GOVT TA KARKARA 4- GINA SHAGUNA 58 A IBRAHIM KUNYA ESTATE 5- GINA CIBIYAR HORAR DA ALHAZAI A HAJJ-CAMP 6- SAMAR DA HUKUMAR RAYA KARKARA DA GINA MA TA HEDIKWATA 7- SAMAR DA HUKUMAR ILIMI MAI ZURFI DA GINA MA TA HEDIKWATA AKAN B.U.K ROAD 8- GINA GIDAJE 159 A WAILARE, JIDO DA UMARAWA 9- GINA ASIBITI GWARANFA A UNGUWAR KWANA HUDU 10- GINA SHAGUNA 42 A ENUGU ROAD Wannan shi ne KASHI NA 1 KU JIRANI A KASHI NA 2. Allah ka taimakemu da taimakonka ka karemu da kariyarka, ka doramu akan mahassadanmu da makiyanmu. Ameen !!!
Posted on: Mon, 24 Nov 2014 09:02:52 +0000

Trending TopicsRecently Viewed Topics
© 2015