KU SAURARA KU JI!!! Sako daga Dr. Zakir Naik. Zuwa ga yan uwa - TopicsExpress



          

KU SAURARA KU JI!!! Sako daga Dr. Zakir Naik. Zuwa ga yan uwa Musulmi, kar ku ce Mosque Ku ce Masjid saboda: Islamic organization sun gano cewa: Mosque=Mosquito (sauro) Kar ku rubuta Mecca, ko yaushe ku rubuta sunan daidai kamar haka: Makkah saboda: Mecca = Gidan giya. Kar ku rubuta Mohd. Ko yaushe rubuta cikakken sunan Muhammad. Saboda: Mohd.= Irin karen nan mai katon baki. Ku isar da wannan sakon... Kar ku sha sabon FANTA APPLE! Domin yana dauke da sinadarin carcinogenic (E211,E224) KITSEN ALADE! Don Allah kar ku wuce sakon nan har sai kun yi sharing nashi ga yan uwa musulmi.. Allah Ubangiji ya Karemu daga sharrin makiya addininmu na Islam Ya Allah ka tarwatsa makiyan mu!!! #Abdulkhan
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 21:40:07 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015