Muna fatan kun wayi gari lafiya.Wasu daga cikin rahotannin da za - TopicsExpress



          

Muna fatan kun wayi gari lafiya.Wasu daga cikin rahotannin da za mu kawo muku a shirye-shiryenmu na Safe da Hantsi su ne: masu aikin ceto da sojoji a arewacin #Niger sun gano gawawwakin yan gudun hijira 87. Kwamishinan Majalisar Dinkin Duniya mai kula da yan gudun hijira ya nemi kasashen da ke makwabtaka da #Nigeria da su bude kan iyakokinsu ga yan gudun hijirar kasar da ke gujewa rikicin Boko Haram. Ku biyo mu.
Posted on: Thu, 31 Oct 2013 04:50:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015