RAININ WAYO.......!!!!!!!! Wani Guy ne suka hada appointment - TopicsExpress



          

RAININ WAYO.......!!!!!!!! Wani Guy ne suka hada appointment da Beb dinsa cewa zai zo gidansu ya dauke ta su fita shaqatawa. Yana zuwa sai aka yi rashin saa,babanta yana gida. Sai budurwar tayi caraf ta cewa saurayin: Yauwa Allah ya sa ka taho min dalittafin nan na Speak to me in english, my father doesnt understand Sai saurayin yace: kash! Saidai kuma jiya na bada shi aro, amma na tahomiki da How is our outing going to be? Sai budurwar ta ce: To shi kenan, amma dai na fi buqatar wait for me under the tree outside Saurayin yace to gobe in Allah ya kai mu zan aikomiki, har da dont stay long pls. kafin saurayinya fita sai baban budurwar yayi caraf yace: Toka hado mata da I understand everything u said mana. Yan iska marasa kunya sai ki fita ingani. Hahaaha dnt laugh along
Posted on: Thu, 25 Dec 2014 09:42:07 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015