SOYAIYA SO KAUNA BEGE Duk fa wanan rudu ne nidai kawai jina nake - TopicsExpress



          

SOYAIYA SO KAUNA BEGE Duk fa wanan rudu ne nidai kawai jina nake ana cewa wai SO KAUNA SOYAIYA BEGE Amma duk kawai wawa Cine da kawai sawa zuci karya da daura mata wahala Duk wanda zaka ga wai shi ko ita su na soyaiya zaka ga bata wa kasu lokacin su ke da wawa ci Zan ce soyaiyar zaka gi kawai kowa shararo karya kawai yake:inba keba sai rigiya HAHAHA Wanan kalamar tana daga cikin karyar da na tsana:mosoyina duk duniyanan kai ne kafi kowa kyau, wanna rainin wayo ne EMMA KU KUDENA KO KAR KUDAI YARAGE NAKU Zancen banza zance wofi #Admin10
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 20:22:11 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015