{{{{{{{TARIHIN MOULANA SHEIKH AHMAD ALI ABUL FATHI - TopicsExpress



          

{{{{{{{TARIHIN MOULANA SHEIKH AHMAD ALI ABUL FATHI YERWA}}}}}} ALLAH (S .W)nacewa ""LALLAI WALIYYAN ALLAH BASU TAREDA TSORO KUMA BASU TAREDA BAKINCIKI""QUR AN 10:16 + ++Sheikh Ahmad Ali Abul fathi yana cikin mashahuran waliyai kuma malaman karni na 20/21 ya shahara a fannonin ilmi da sufancin addinin musulunci .An haifi sheikh Abul fathi akauyen tsando dake borno a shekarar 1920 Asalin shehi Abulfathi sharifine daga zuriyyar Sayyidina Hassan dan sayyidina Aliyu da sayyida fadimatu yar manzon Allah (s a w) mahaifin shehi babban manomine a yerwa wanda yarasu tun shehi na karami .Shehi yayi tafiye tafiye masu yawa a arewacin nigeria da waje domin neman ilmi wanda daga karshe shehi yazauna a zariya na lokaci maitsawo a wurin malam na iya bayan wani lokaci sai yatafi kaulaha ta senegal wurin shahararren waliyyin Allahnnan watau sheikh ibrahin niasse domin karo ilmi da fahimtar sufanci a can ya gaji sirruka masu yawa tareda sirrin kashfi bisaga iznin da shehi tijjani ya umurci sheikh ibrahim ya bashi .Sharif sheikh Abul fathi yabayarda gudummuwa mai matukar yawa a addinin musulunci ya wallafa littattafai da wakoki na addinin musulunci daga cikinsu akwai 1- tuhfatul atfal fi nahawu 2- ilmul hadeeth fi mustalahul hadeeth 3- kitab fi ilmul balaga wal badiu wal nahawu wal bayan 4-kitab fi masa ilil fiqhiyyah 5- tiryaq al anfus fi amdah khairul anam 6-bugyatul wusul biziyarati hadratil rasul 7- kitab fi tafsir baad suwar alqur an 8-nata ijil asgar fi salati ala muhammad nabiyyil mukhtar 9- kitab jawahirir rasa il ++++++++ +kubiyo ni nan gaba inshaallahu don cikon bayanin
Posted on: Sat, 10 Aug 2013 17:52:19 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015