Ulcer (Gyamban ciki) Wannnan lalura ta kasu kashi Takwas 8 1. - TopicsExpress



          

Ulcer (Gyamban ciki) Wannnan lalura ta kasu kashi Takwas 8 1. Gyamban ciki ta saman huhu 2. Gyamban ciki ta cikin huhu 3. Gyanbam ciki ta jijiyoyin huhu manya 4. Gyamban ciki ta jijyoyin huhu ƙanana 5. Gyamban ciki ta bishiyar huhu kanta 6. Gyamban ciki ta bakin tumbi 7. Gyamban ciki ta hanji 8. Gyamban ciki ta ƙasan huhu(murfin zuciya) Tumbin ďan Adam ya kasu kashi 4 kuma kowanne na iya kamuwa a. Mazaunin tumbi b. Gidan ƙoshi c. Gidan ƙishirwa d. Tunbin gaba ɗayan sa. Alamomin gyamban ciki ta Saman huhu da kashe-kashen sa i. Haki ii. Kasa ci akoshi iii. Yawan zubar da yawu Alamar gyamban ciki ta saman huhu i. Tari ii. Ciwon ƙirji mai kwakula iii. Rama a kafaɗa iv. Kasa barci akan ƙirji v. Kasa yin aikin ƙarfi ko qaqa vi. Rashin karfin haƙar-ƙari Alamomin gyamban ciki ta jijiyoyin huhu manya i. Ciwon ƙirji mai tsanani ii. Nauyin numfashi iii. Ciwon jiki gaɓa-da-gaɓa Alamomin gamba ciki a jijiyoyi qanana i. Jin ciwo a ƙirji kamar an tsaga ii. Jin yaji kamar ansa barkono iii. Numfashi mai haɗe da tari iv. Jin masokiya alokaci-lokaci Alamomin gyamban ciki a bishiyar huhu i. Ciwon ƙirji hagu da dama ii. Kasa miqewa tsaye sai anyi doro iii. Ganin jinni cikin ba haya ko kaki Alamomin gyanban ciki ta bakin tumbi i. Kwarnafi ii. Yawan iska(gas) a cikin ciki iii. Afin bakin bakin tumi iv. Suka a bakin tunbi Alamomin gyamban ciki ta kasan huhu (murfin zuciya) i. Ciwon kirji ii. Ciwon haqarqari iii. Ciwon baya iv. Nauyin kafadu v. Fitsarin jini Alamomin gyamban ciki a mazaunin Abinci i. Zazin tumbi kamar wuta ii. Amai idan anci abinci da zafi iii. Ciwon ciki da zarar anji yunwa iv. Rawar jiki idan anji yunwa v. Ciwon ciki idan anci ko ansha Alamar gyambon ciki dake cikin hanji shima ya kasu kashi 6 Alama ta Daya 1 i. Kullewar ciki ii. Rashin narkewar abinci iii. Jin suka a ciki Alama ta Biyu 2 i. Jin ciwon ciki kowane lokaci Alama ta Uku 3 i. Kumburin ciki kodayaushe ii. Ciwon ciki mai danqa Alama ta Hudu 4 i. Ciwon ciki tare da atini Alama ta Biyar 5 i. Ciwon ciki da yawan gudawa Alama ta Shida 6 i. Ciwon ciki mai sa burgima TSOKACI KAN CUTAR RASHIN ƘARFI KO SAURIN BIYAN BUƘATA KO ƘANƘANCEWAR GABA Meyasa wannan cuta ke samuwa? • Ta kan samu wani tun lokacin samartaka • Wani bayan ya wuce samartaka • Wani bayan ya girma • Wani kuma bayan tsufa Raunin gaba lokacin samartaka Tsargiya Cutar gonorrhea Wasa da gaba Sanya wani abu mai matse gaba misali skintight Raunin gaba bayan an wuce samartaka Shigar cutuka Cutar basir Cutar sanyi Dattin mara Raunin gaba bayan shekarun Girma Rashin samun nutsuwa a gida Tashin hankalin kasuwanci/aiki Shigar cuta kamar hypertension, diabetes, basir(pile) Rashin koshi Wahala Raunin gaba na tsufa Rashin samun kulawa ta hanyar iyali Rashin samun kulawa ta abinci Rashin kusantar iyali ga maigida
Posted on: Mon, 15 Jul 2013 14:03:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015