YAKAI DAN ADAM KAYI ASARA .kana zaune cikin inuwar bushiya - TopicsExpress



          

YAKAI DAN ADAM KAYI ASARA .kana zaune cikin inuwar bushiya kowanne ganyenta yana tasbihi ga Allah amma kai barcin kakawai kake kana taka kasa kana dagawa amma ita kuwa kasar ma tasbihi take kasa kaya bakasan kayan da kasa suma tasbihi suke kana da akuya, saniya, rago, doki, .duka tasbihi suke kai kuwa burinka su haifa maka yaya ALLAH YACE KOMAI YANA TASBIHI BANDA MUTANE KADANNE SUKE MUN SAI DA SABONA SUKE ANAN NAKE CEWA MUDAGE MU ANBACI ALLAH by tashalaba
Posted on: Fri, 13 Sep 2013 09:00:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015