wazakkir fainnan zikra tanfaul muminin (suratul zariyat) kuma ku - TopicsExpress



          

wazakkir fainnan zikra tanfaul muminin (suratul zariyat) kuma ku tunatar domin tunatarwa tana anfanan mumini. HADISI NA 31 A LITTAFIN HAQUN MUBIN na 1. an karbo daga abu huraira Allah yayarda dashi yace; manzin Allah(S.A.W) YACE; haqqokin musulmi akan dan uwansa musulmi guda 6 ne; 1. idan ka hadu dashi kayi masa sallama. 2. idan ya gayyace ka ka amsa gaiyatar. 3.idan ya nemi shawaraka ka bashi shawarar. 4.idan yayi atishawa kuma ya gode Allah to ka gaishe shi. 5.idan bashi da lafiya to kaje duba shi. 6. idan ya mutu to ka raki gawarsa. muslim ne ya rawaito. HADITH 31 IN HAQUN MUBIN VOL. 1. collected from abu huraira may Allah have mercy on him he said; the messenger of Allah( prophet muhammad (S.A.W) said; the right of a muslim on his fellow muslim are 6. 1. if u meet him do sallama 4 him( pray 4 him). 2.if he invite u accept d invitation. 3.if he seek 4 ur advice give him some. 4.if he sneeze and he thank ALLAH greet him. 5.if he is sick visit him. 6.if he dies escort his corpse to his grave. this hadith is reported by muslim. JUMAAT MUBARAK.
Posted on: Fri, 29 Nov 2013 08:37:14 +0000

© 2015