99% NASAN NA JAMAAR DANDALIN NAN, NASAN WATAKIL ZASU GA - TopicsExpress



          

99% NASAN NA JAMAAR DANDALIN NAN, NASAN WATAKIL ZASU GA KAMAR SHIRME NAKE. YI ƘOƘARIN KA ZAMA CIKIN 1% DA ZASU YI COMMENT. Kana SON Annabi Muhammad (s.a.w) fiye da kome a Duniya? Kana SON Annabi Muhammad (s.a.w) sama da Kanka? Kana SON Annabi Muhammad (s.a.w) sama da Mahaifiyarka? Kana SON Annabi Muhammad (s.a.w) sama da Mahaifinka? Kana SON Annabi Muhammad (s.a.w) sama da Budurwarka? Kina SON Annabi Muhammad (s.a.w) sama da Saurayinki? Idan har ka amince da waɗannan tambayoyin to kayi Comment da Eh Na fiso. Wanda baya SON Manzon (s.a.w) to yayi shuru abinsa ya wuce. Duk wanda ke SON Manzo (s.a.w) idan ya ƙare karantawa ya danna LIKE & SHARE.
Posted on: Thu, 31 Oct 2013 13:19:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015