A lokacin da clintin yazo nigeria, OBJ ya taroshi daga filin jirgi - TopicsExpress



          

A lokacin da clintin yazo nigeria, OBJ ya taroshi daga filin jirgi zuwa vila, alokacin da sukazo luggwe mutane suka fito suna musu maraba, daga cikin mutanen akwai gwari, hausawa, igbo, tv da sauransu, sai clintin yace suwaye wadannan? Sai OBJ yace yan kasane, sai clintin kai mutanen kasan sunyi yawa, obj yace eh duk yan kasane. Bayan sun isa vila, sai suka fito wajen shakatawa, sai clt yace ya kamata a rage yawan mutanen nigeria obj yace eh. Bayan clt ya koma america sai aka cema obj ka fahimci abinda clintin ya fada kuwa? Sai yace me yafada? Sai aka abashi bayani, sai yake mamakin rashin fahimtar abin da ya fadi, don haka duk wani tashi hankali dake faruwa nigeria akwai hannun america, babu wani boko haramun, ko abinda ke faruwa ajos, da niger delta, da kaduna, dukka sharrin america ne, saboda wancen damar da suka samu awurin OBJ. To yan uwana mene ne mafita?
Posted on: Fri, 05 Jul 2013 20:10:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015