ABUBUWAN DA APPLICATIONS SUKEBUKATA Mukan samu wani Application - TopicsExpress



          

ABUBUWAN DA APPLICATIONS SUKEBUKATA Mukan samu wani Application yayinda ka sauko da shi saiya nunamaka cewa, yana bukar wasu abubuwa wadanne su dole ne agare shi, kuma rashin yinsu agare shi zai hana shi installs ko kuma yayi install amma kuma bazai maka amfani ba misali na abinda wani yake bukata shi ne ¤. Use network or Phone call Akwai wani Application wanda idan ka dauko zai naimi tura sako,amma idan kaki yakan hakura ya zauna akan wayanka amma kumaduk randa kaso amfani da shi saikatura sakonnan daka ki, aduk lokacin daya bukaci haka to ka barshi ya tura kawai shi ne mafita.Ko kuma ya bukaci ka kira waya ko kuma tura sakon Multimedia message (MMS) wadannan sune (Transmission Control Protocol/Internet Protocol 'TCP) ¤. Access Point Connectivity wani Application duk lokacin da kayi Insatall yakan bukaci saika hada shi da internet sannan zaima aikinsa, to wannan ya zamadole inkana bukatar sa ya ma amfani koya bukaci GPS connection inkana da shi. ¤. Use connectivity Application wani application din yakan bukacikayi connect nasa da Bluetooth koInfrared, kuma hakan yakan zamadole idan kana bukatar amfani da shi. ¤. Write user data da Read user data wani Application yakan bukaci ka rubuta calendar ko contact, wani kuma yakan bukaci ka karanta messages ko calendar da contact da sauransu wannan yana zama dole inkana bukatar amfaninsa
Posted on: Thu, 22 Aug 2013 18:28:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015