ADDA ZAKA YI WHATSAPP DA KANANAN - TopicsExpress



          

ADDA ZAKA YI WHATSAPP DA KANANAN WAYOYI.kamar c1,c2,2700,3110.etc Via=> Dandalin Waya MATAKI NA DAYA: ==> Ka sami waya wadda take daukar whatsapp. i.e X2,E5other MATAKI NA BIYU ==>Sai Ka sanya Memory Card dinka da Sim card dinka a cikin waya mai daukar Whatsapp din(ya fi kyau kayi amfani da symbian phone) MATAKI NA UKU ==> Kayi Download din whatsapp da wannan wayar mai karbar whatsapp din wadda ka sanya sim da memory card dinka a ciki. MATAKI NA HUDU: ==>Bayan Ka gama Downloading din saika cire Sim din da Memory, saika maida shi a wayarka, bayan haka sai ka duba memory Card din naka sai ka je inda Whatsapp take sai ka bude ta. shikenan
Posted on: Sun, 07 Jul 2013 10:50:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015