AIKIN BANZA SHAFAMA DARNI MAI. Sanin kowa ne cewa Manya manyan - TopicsExpress



          

AIKIN BANZA SHAFAMA DARNI MAI. Sanin kowa ne cewa Manya manyan kwalagin dake fadin central zone, suna matukar bukatun kayayyakin aiki da ajujuwan karantu da wuraren kwana da exams hall. Amma abun ban takaici da abun haushi, wai ace yan siyasarmu dake da hakkin tabbatar da cigaban wadannan yankuna sunyi uwar shaggu sunyi biris da shaanin bunkasa wadannan makarantu. Wanima dan rainin hankalin sanata, sakarai wanda baisan hakkin shugabanci ba. Wai ace ya rasa abunda zaima school of health technology tsafe sai solar kwara daya wadda bata da amfani ga kowa. school of health technology na bukatar lecture class da hostels amma MARAFA baiga abunyi ba wai sai solar maganar banza. Mudai adduarmu Allah yakai mai Sonmu irinsu DR. MALAMI ALIYU YANDOTON TSAFE.
Posted on: Tue, 09 Sep 2014 16:10:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015