#ALLAH_YANA_GANINKU. Ya kuu wadanda kuke da hakkin fidda dan - TopicsExpress



          

#ALLAH_YANA_GANINKU. Ya kuu wadanda kuke da hakkin fidda dan takara a jamiyyar APC. Mun sami labarin AUWALU DAHIRU SALEH ya taraku a jigawa. To kusani Allah ya baku amanar mutane kuma mutane bama sonsa bisa dalilai masu kwari, don haka a kiyaye cin amanar jamaa don gujewa azabar Allah. Babu amfanin fada muku laifin AUWALU SALEH domin kowa a katagum yasan meyayi. Don haka karya rudeku akan kudin da bazai yanke muku talauci ba, don haka ku kiyaye, ku duba cikakken dan adawa, ba sabon dan siyasa ba, ku duba cikakken dan jamiyya, karku zabo mana waddda PDP zata dinga control dinsa, karku zabo mana yan PDP a bauchi, APC a katagum. To ku kiyaye domin kofin abinda kuka tattauna yana hannun mu. IDAN KUNNE YAJI JIKI YA TSIRA ALLAH YA MANA JAGORA
Posted on: Tue, 25 Nov 2014 18:42:02 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015