★ALUMMAR NAGERIYA KU FARKA KADA KU MAKARA. Bismihi Taala. - TopicsExpress



          

★ALUMMAR NAGERIYA KU FARKA KADA KU MAKARA. Bismihi Taala. Wasallallahu Ala Muhammadin Waali Muhammad Waajjil Farajahum. Kuma ka tuna lokacin da wadanda suka kafirce suke qulla maka makirci, don su tabbatar da kai (a tsare) ko su kashe ka ko su kore ka, suna ta qulla makir ci (kala - kala), kuma Allah ma yana ta qulla (musu) makirci, kuma Allah (shi ne) mafificin masu qulla makirci Al anfal/30. Inna Lillahi wa inna ilaihi rajiuun. Allah (T) ya jiqan Shaikh Albani Zariya. Muna masu meqa Taaziyyarmu daga zuciya mai cike da damuwa, zuwa ga yanuwa ahlussunnah, dangane da kisan gillar da akayiwa Albani da iyalin sa da dan sa, musamman wayanda suka fi kusa da shi, kamar yanuwa da abokan arziki. ★KIRA NA MUSAMMAN. Lokaci yayi da alummar Nageriya musulmi - Sunnah da Shiah - da kiristoci baki daya zasu farka daga bacci mai zurfi da suke ciki, don gane haqiqanin mahaukacin maqiyi maras tausayi, wanda yake nufin rusa Nageriya, saboda hassada da mugunta da qeta, da nufin ruda qasa don ci gab a da sata. ★AMRIKA CE DA ISRAILA SUKA KASHE ALBANI ZARIYA. Musan makiyinmu daga tushe ba daga reshe ba, abin da ke faruwa na kashe musulmi da malaman addini makircin yahudawa ne; watan Amerika da Israila, da nufin hana zaman lafiya a Nageriya da kuma ruguza qasar, saboda arzikin da Allah ya ba qasar da cigaban addinin musulunci, wanda ya qunshi farkawar musulmi musamman matasa, don komawa zuwa ga haqiqanin karantarwar adini. Amurka tana qoqarin maida Najeriya irin yadda tamaida wasu qasashe; Iraq, Siriya da dai sauransu. Ta hanyar hada musulmi fada a tsaknin su ita kuma ta zama mai rabon fadan. ★MAFITA BA A BOYE TAKE BA. Tun asali a falsafar halittar dan adam baa yishi don ya rayu cikin zalunci, kaskanci, danniya da bautar tunanin wasu karti ba, aa anyi shi ne don ya rayu mai cikakken yanci da nishadi da walwala, ta yadda zai samu damar sanin mahaliccinsa ya bauta masa. Saboda haka mafita qwaya daya ce rak, itace kangarewa tsarin zalunci da danniya wanda turawan mulkin mallaka suka garqamawa qasar Nageriya; watan tawaye don korar wadannan miyagun bayin da suka shigo a kai-kaice ba kai tsaye ba. Kuzo ku karba kiran Jagora wanda ya qore wojen gano makircin maqiya da ko wane irin salo ko shiga suka zo. ★KUZO MUBI QWARARREN DIREBAN DA BAZAI YI HADARi DA MU BA, YA SAN HANYA BAZAI BATAR DA MU BA. Kada ku makara (ya ku alummar Nageriya) tun wuri ga jagora nan mai gani Allah (T) ya baku, qwararren dereba masanin hanya, ba fargabar hadari ko bacewa daga madai-daiciyar hanya; watan Maulana Sayyid Zak-zakiy (h), ku taho mu mara masa baya ba tsoro ba gudu ba jada baya, har sai an sassabe tushen zalunci daga asali, sannan yanci da kubuta daga danniya da aminta daga kashe-kashen musulmi da malamai da more rayuwa zasu samu. Ku gaggauto tun kafin lokaci ya qure, tun kafin makiya su mamaye sansanin ku.! ITA GWAGWARMAYAR QWATAR YANCI TA DUKKANIN NAUIN DAN ADAM CE, BA MUSULMI KAWAI BA, SABODA HAKA HAR KIRISTOCI MA ZASU IYA HADUWA DA MUSULMI A FAGEN YAQIN QWATAR YANCI. DAFATAN ALLAH (T) YA SA MUGANE, ILAHEE AAMEEN. Wa sallallahu ala Muhammadin Waalihiddahireen.
Posted on: Mon, 03 Feb 2014 20:01:44 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015