ANA BARAZANA DA RAYUWARMU DON MUNA SON JONATHAN A 2015 INJI WASU - TopicsExpress



          

ANA BARAZANA DA RAYUWARMU DON MUNA SON JONATHAN A 2015 INJI WASU GWAMNONI DA MANYAN MUTANE DAGA AREWA MASU MANA BARAZANA SUNA CEWA KO MU SO BUHARI KO SU GA BAYANMU. Wasu manyan mutane a nan Arewa suna kokawa da cewa ana turo musu sakonni dauke da barazanar ko dai su so Buhari ko kuma a hallakasu. A cikin wadanda ake wa barazanar harda gwamnoni masu ci da wasu mashahuran mutane na Arewa. Masu barazanar bayanai na cewa suna cewa duk wanda yayi kuskuren zaben Jonathan to zasu kasheshi ko kuma su lalata mai kadarorinsu. Wadanda ake wa barazanar suna zargin cewa mutanen Buhari ne wadanda suke hurda dasu ke turo musu irin wadannan sakonni na barazana. Idan baku mantaba a wannan Makon ne Ministan Ilimi Dr, Ibrahim Shekarau yasha dakyar a kwalejin Ilimi ta tarayya dake garin Gombe, yayinda yakai ziyara Kwalejin. Shima Gwamnan Jahar ta Gombe Ibrahim DanKwambo yagamu da fushin wasu matasa a Garin Kashere dake karamar Hukumar Akko, gwamnan wanda matasa suka faffasa masa Motoci da kuma konesu ya tsallake rijiya da baya, bayan da Sarkin garin ya Boyeshi a Masarautarsa, sai da akasaka Dokar hana zirga-zirga a fadin garin na Kashere saannan Gwamnan yasamu hanya ya bar garin. ya Allah katarwatsa mana gwamnatin Jonathan da magoya bayanta duk maiso Jonathan yakara mulkin nigeria ya Allah kawulakantashi ya Allah kasa duk mai goyan bayan Jonathan ya Allah kasa yayi mutuwar wulakanchi a2015 ya Allah kaba GMB mulkin Nigeria ya Allah ka amsa addu`armu duk mai son chigaban Nigeria da zaman lafiyar Nigeria yache ameen?
Posted on: Mon, 22 Dec 2014 06:54:53 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015