ANNABI MUHAMMAD (SAW), YACE; KAFADI ALKHAIRI KO KAYI - TopicsExpress



          

ANNABI MUHAMMAD (SAW), YACE; KAFADI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU...Yanuwaa musulunci yana da kyau kwarai da gaske mu dinga fadin alkhairi a dukkan harkokinmu, kuma ina dada tunatar damu cewa duk abin da zamu furta akwai Malaiku guda biyu suna rubutuwa, ranar gobe kiyama Allah zai tambayemu, sannan akwai masu raddi idan wasu sunyi magana marar dadi a gareni, ina dada tunatar daku cewa duk inda mai jamaa yake baya yin fushi, shi kullum fatan shi a fahimci Abinda da yakeyi, Allah yasa mu gane amin. Ina neman afuwarku ga duk wanda nayiwa laifi janare bature funtua
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 17:00:08 +0000

Trending Topics




© 2015