AQEEDAR LANQWAME TA YAN SHIA Wannan aqidace datayi fice aqungiyar - TopicsExpress



          

AQEEDAR LANQWAME TA YAN SHIA Wannan aqidace datayi fice aqungiyar shiah wanda suke shiga cikin qunguyoyin musulunci suna lanqwamesu ahankali,yanzu haka sun fara shiga cikin yan dariqa suna basu masallatai suna sasu zagin manyan malaman sunnah.nan gaba kadan zakaji yan dariqa zasu fara zagin sahabbai wanda munga haka wajen ABDULJABBAR da mabiyanshi dasuka dinga zagin MUAWIYA Akwanan baya, kirana gareku dariqawa kufarka daga makahon baccin dakukeyi ku ankara da wannan sharrin da yan shiah qarqashin kartaginta wato ibrahim zakzaki yakewa jagoranci,zagi dayasaku kunayima sahabbai wlh bazata haifa muku da mai idoba,kuma ina tabbatar muku dacewa inhar baku dauki matakiba nan gaba kadan zaa daina jin labarin darikarku. Daga qarshe ina kiraga daukacin musulmai baki daya dasu bar kowacce irin qungiya ko mazhaba suzo mubi qurani da sunnar annabi s.a.w. INA ROQON ALLAH MADAUKAKIN SARKI YA GANAR DAMU GASKIA YABAMU IKON BINTA.
Posted on: Mon, 04 Aug 2014 10:58:49 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015