ASSALAMU ALAIKUM DA FATAN KOWA YA TASHI LPY ramadan kareem - TopicsExpress



          

ASSALAMU ALAIKUM DA FATAN KOWA YA TASHI LPY ramadan kareem wata mai albarka da fatan allah yada tardamuu dukan alkairan da suke cikin wannan wata acikin ƙashi uku mun cinye biyu sauran daya sai mudage da ayyukan ibada domin samun alkairan wanan wata allah yasa mudachee allah yasamu daga cikin bayin allah masu hakuri allah yasamu daga cikin bayin sa masuyin biyayya ga iyaye allah yasamu daga cikin bayinsa masu riko da addinin da gaskiya ,,, albarkan annabi . S a w . Albarkan wannan wata da muke ciki ? MUSHA RUWA LPY ??????????
Posted on: Tue, 30 Jul 2013 03:09:11 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015