Alh Ahmad Sani Yarima Bakura Senator Mai wakiltar zamfara ta yamma - TopicsExpress



          

Alh Ahmad Sani Yarima Bakura Senator Mai wakiltar zamfara ta yamma yana farin cikin gayyatar ilahirin alummar zamfara ta yamma(Zamfara West) wajen shedar bukin yaye dalibbai su 800 da anka koyama sanaoin hannu daga wannan yanki da sunka kunshi :- Maza 400 Mata 400 A wurin wannan buki zaa gabatarna dalibai kayayyakin sanaoi daban-daban amatsayin allafi domin dogaro d akansu. Wannan buki zai gudana ne a garin YARGEDA dake talata mafara agobe talata 06-01-2015 da karfe 10:00am. Hakama ana sanarda wadannan dalibbai cewa kowannesu ya tabbata yazo da wadannan ababuwan kamar haka :- Uniform Dogayen Takalmi Id Card Allah yabada ikon halarta AMIN...
Posted on: Mon, 05 Jan 2015 06:41:02 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015