Ameenchin Allah a gare ku yan uwa,ina so inja hankalin mu akan - TopicsExpress



          

Ameenchin Allah a gare ku yan uwa,ina so inja hankalin mu akan wasu da ke kamun kafa da wasu ko dan kudinsu,mulkinsu,kimar su d.s kamun kafa yana da kyau sai mu kasan kafar wanda kamata mu kama, domin kana iya kama fasikar kafa,mummunar kafa,dan haka indai zamu kama to mu kama wanda komai nasa mai tsarki ne wa??? Annabi muhd s.a.w duk kafar wanda muka kama indai ba wannan bace to wllh kafar banza ce Allah yasa mu dace ameeeeeeeeen
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 06:43:04 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015