Anelka ya ce, 'Mutuwar Eric zata bar babban gurbi a - TopicsExpress



          

Anelka ya ce, 'Mutuwar Eric zata bar babban gurbi a rayuwarmu' West Bromwich ta ba wa dan wasanta Nicolas Anelka hutun sai abin da hali ya yi saboda mutuwar wakilinsa Eric Manasse. Anelka wanda ya koma kungiyara bana ya yi mata wasan farko ne ranar Asabar lokacin da suka yi rashin nasara 1-0 a hannun Southampton. Mai shekaru 34 dan Faransan bazai buga wasan da za su yi ba ranar Asabar da Everton kuma rahotanni na cewa yana shirin ritaya. Anelka wanda ya yi kungiyoyi dadama inda ya yi wasanni 69 ya shiga kungiyarsa ta shida ke nana Premier a kwantiragin shekaradaya. Ya dauki kofin Premier da Arsenal da Chelsea ya kuma yi wa kungiyoyin Liverpool da Manchester City da Bolton wasa. Anelka ya kuma dauki Kofin Zakarun Turai da Real Madrid a 2000. #QPR.
Posted on: Fri, 23 Aug 2013 09:50:39 +0000

Trending Topics



com/Im-Not-Mungiki-Im-Not-Working-With-Cord---Njenga-By-Kamore-topic-607766445989002">Im Not Mungiki, Im Not Working With Cord - Njenga By Kamore
♥Nuestra Bandera: █1D█ ♥Billete:[̲̅$̲̅(1D)̲̅$̲̅
REMINDERS ABOUT TOMORROW First, please welcome our newest

Recently Viewed Topics




© 2015