Arsene Wenger yayi amai ya lashe. . . . . . . Mai horadda - TopicsExpress



          

Arsene Wenger yayi amai ya lashe. . . . . . . Mai horadda kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Arsene Wenger yace ya hakura da neman sayen dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool wato Luis Suarez. Wenger yace ta tabbata cewa dan wasan bazai iya barin Anfield a kakar wasa ta bana ba, saboda haka ya hakura da yunkurin dauko dan wasan zuwa kungiyar kwallon kafa ta Arsenal harma yace zai karkata neman sayen danwasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Karim Benzema. Me zaku iya cewa?
Posted on: Thu, 22 Aug 2013 15:01:54 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015