Assalam alaikum yan uwa ahlussunnah kune masu zuwa makaranta kune - TopicsExpress



          

Assalam alaikum yan uwa ahlussunnah kune masu zuwa makaranta kune masu tambaya akan ayyukan magabata kune masu bin hanya ta tsikiya to kuna kula da kannan ku da yan uwanmu sbd wanda suke da awar cewa watan bakin ciki yakama to sunajan hankalin yara ko jashilai da cewa a wannan wata aka kashe jikan manzo shine yasa ake cewa ranar bakin ciki babu wata hujja mai karfi suke jan hankalin wasu daga cikin yaranmu allah yarabamu da wannan bakar akida ta shia yan uwa kuce ameeen
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 23:06:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015