Assalamu Alaikum, yan uwana maza da mata, da wanda na sani da - TopicsExpress



          

Assalamu Alaikum, yan uwana maza da mata, da wanda na sani da wanda ban sani ba dan Allah inada sanarwa mai muhimmanci da nikeso inyi maku, dafatan zaku bani hadin kai: Daman inason in nemi yafiyarku ne, kunsan ance dan adam ajizi ne, domin inasan zan rufe account dina na fcbk nan da gobe ko jibi in Allah ya kaimu, sannan inasan dan Allah duk wanda yasan ya taba saving pix dina to dan Allah ba dan niba yayi hkui ya taimaka yayi deleting nashi, Ngode yar uwarku a musulunci!!!
Posted on: Sat, 03 Aug 2013 13:18:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015