Assalamu alaikum,,,, its with great sadness and displeasure 2 - TopicsExpress



          

Assalamu alaikum,,,, its with great sadness and displeasure 2 write diz as an advice to my fellow muslim bradaz and sisters. At first,i would lyk to call d attention of doz pple,who claims feminity especialy on social ntwrk,where as in d real sense dey ar not. Dan Allah dan uwa wat woul u gain as d result of using female name to create facebook account??? May b u can said u need maximun comment,share or lyk,tabbas zaka samu,amma u should bear it at d bak of ur mind cewa maximum zunubi na jiranka idan baka tuba ka daina ba. Domin kuwa hakan ya contradicting wit a prophetic tradition,inda yake cewa Allah yaaa tsine wa duk namijin dake shiga irin ta mata,haka zalika Allah yaa tsine wa macen dake shiga irin ta maza. Hm! Ashe wannan kadai bai zama abun tashin hankali da damuwa gareka ba yaa mai wannan hali????? Tabbas ya kamata ka daina,tun kafin ranar mutuwarka tazo,idan kuma ba haka ba???? Ni dai bazan ce komai ba,sai dai Allah yasa mu dace. Ameen.
Posted on: Sat, 25 Jan 2014 17:23:07 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015