Ayaune kwamitin tantance masu naiman takarar shugabankasa - TopicsExpress



          

Ayaune kwamitin tantance masu naiman takarar shugabankasa akarkashin inuwar jamiyar APC suka tantance masu naiman takarar shugaban kasa a ofishin jamiyar dake Abuja, bayan angama tantancewa yan takararne suka fito suka kaddamar da takardar shaidarsu ta zama masu naiman takarar a karkashin tutar jamiyar. wandanan masu naiman takara sun hada da SAM INDA ISAIH, GOBNA ROCHAS, TSOHON MATAIMAKIN SHUGABAN KASA ATIKU HABUBAKAR, TSOHON SHUGABAN KASA MAJOR GEN. MUHAMMADU BUHARI. NIDAI NACE NIGERIA SAI BABA!! KEFA/KAIKUMA FA? ALLAH YA BAMU SAA AMEEN.
Posted on: Wed, 03 Dec 2014 21:10:55 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015