Barkanku da war haka frnds nine naku SALISU ALIYU DASIN17. A yauma - TopicsExpress



          

Barkanku da war haka frnds nine naku SALISU ALIYU DASIN17. A yauma dai zan karan to muku wato litafinnan maisuna, #SIRRINZUCIYATA. In baku mantaba na stayane a inda wannan saurayin yasauko kasa daga kan gadon asibiti yaje ya wanke fuskarsa sannan ya dawo ya zauna bisa gadon suka fiskanci juna da wannan santalar budurwar. To a cigaban lbr din zakuji shin wannan saurayin menene sunansa, itamahaka #NEX
Posted on: Thu, 04 Dec 2014 22:29:08 +0000

© 2015