Bazan manta da wani kalami da marigayi tsohon shugaban kasar - TopicsExpress



          

Bazan manta da wani kalami da marigayi tsohon shugaban kasar libiya kanar kaddafi yayiba alokacin yana raye, lokacin da kungiyar nato tafara yakarsa, afarko farkon fadan, inda yakecewa idan har kasashen afrika suka sake aka kawar da gwamnatinsa, to wallahi kasashen mu na afrika zasu shiga cikin tashe tashen hankula. To idan kaduba wannan lakamai nasa zakaga haka yake, Domin kaduba kagani ahalin yanzu tundaga kan kasata Najeriya, Kamaru, Chadi, Burki nafaso, Sudan, Libiya, Jamhoriyar afrika ta tsakiya, Ghana, Coddibuwa, kenya, dade sauransu wallahi babu kasar da take zaune lafiya, sede Kasar Nijar ita kadai nasani, amma wadannan dana lissafa suna cikin rikici. Sede muyi ta rokon Allah dayawaita istin giifari da kwatanta gaskiya atsakaninmu sa yan uwammu tahaka se Allah yakawo mana karshen duk wadannan futun tunun. Allah kajikan marigayi kanar kaddafi tareda sauran musulman dasuka rigamu gidan gaskiya, Allah kazaunar mana da kasashen lafiya dan Albarkacin Annabi muhammadu S.A.W
Posted on: Mon, 14 Jul 2014 23:29:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015