CIGABA DA RUBUTUN WAAZIN KANO ............ASSALAMU ALAIKUM NI - TopicsExpress



          

CIGABA DA RUBUTUN WAAZIN KANO ............ASSALAMU ALAIKUM NI IBRAHIM AMINU KHALEEDNIF DAN MASANI NI NA RUBUTA FASSARAR WAAZIN KANO WANDA SHIEKH KABIRU GOMBE YAYI DAN ISAR DA SAKO SANNAN NA TABBATA AKWAI KURA KURAI ACIKI DAN ALLAH IN KAGA KUSKURE KAMUN GYARA KAR KADAN GAN TASHI DA MALAM DAN NIDALIBI NE GA NUMBER TA KAMARHAKA 08038433907.................Tuamma dayake su ahalul sunna anu tse suke baza sufito su cika titi ba suhana masu wuce wa wuce wa saboda sunutsatstsu ne kamar yanda ruwa yake kasa haka ahlul sunna suke cikin nutsuwa ba kamar bidia ba Allah madau kakin sarki yace ku samata ido idan ana tafiya zakaga Ruwan nanya tafiya idan anje kwana sai kaga ruwan nan ya zubar da tutuwar masara da laidar pure water dai dai duk shirgin nan FAAMMAL ZABADU FAYAHAD ZUFAAH sai kaga wanan dattin duk ya wace ya zame wa al umma matsala. Tu wlh haka bidia take matsiya ciya bata da amfani sai dai tariki ta wuri tahana jamaa zaman lafiya Tayan da zakaga ne bidia na kar ya tattalin arzikin mutum shine rana bakwai in matar mutum ta hai hu zakaga duk matar dake anguwar gdan zata tare aranar zasu cinye yar masararka sucinye shin kafar ka sanna sucika mashadda da kashi idna bakai saa ba su yasheka sanna kuma bada AMILATUN NASIVA Allah yace WAAN MA YAN FAUN NAS wannan ruwan shine sunnah ALLAH YACE FAYANSQ FIR ARD wannan ruwan shi zai zauna cikin kasa yanda in anyi shika za tafito kuyani tsecikin kasa yanda ina tona zaa samo shi ku ya nutse cikin kasa ya zama tafki zamaa su sha dabbobi su sha Alummah su rayu wanna shi yanuna Sunnah ita take raya Alummah wannan yanuna sunna ita ke wanzu wa sunnan itane mai tabbata duk yan da kake ga bidia nabara zana tacika wuri aikin ban zane bata lukaci ku ta waazi kuta karan tarwa bata time wlh sai an kai ta kasa shine wannan shi yake nuna muku kuna kangaskiya sannan suk dan bidia in zaiyi kira baya kira ga Allah sai da yayi ga sheshin sa ku yaikira ka kansa da abauta mata masa ku yabaka karamar yayan sa kuna kakanun sa shi ba zai nuna maka dara jar Allah ba Sunnah muna cewa Allah suna cewa autadu mana cewa Allah suna cewa shehu muna cewa annabi sunacewa sunacewa Wanna shiyake bawa Ahlul sunnah nasara Saboda kuna kira zuwa ga Allah to duk kiran da akayi zuwa ga Allah shike nasara WAMAN AHASANU KAULAN MIMMAN DA A ILALLAHI WAAMINA SALIHAN WA QAL WAQALA INNANIN MINAL MUSLEEMIN Allah yace babu wanda yafi kyautata magana kamar wanda yai kira zuwa ga Allah Tambaya Anan yaku bayin Allah Ahlul sunnah zuwa gawa muke kiran ku answer by the audience said Allah another Question Yaku bayin Allah munkira ku da ku bauta mana said aa from the audience shiyasa zaka ga Ahlul sunnah suna ci gaba dan sun tsaya akan abun da Allah yace sannan basuyi wa kuwa sharri Qazafi Duk maganar da muke gaya akan Dan bidia abunda muke cewa idan karya muke aci kwalar mu akai mu corto mukawo hujja mun fada ku bamu fada ba answer from audience said Munfada Munyi Lecture anan wajen lokacin da akaje sabuwar madina a kaulaha Mun fadi maganganu. Mukace in karyane akai mu kotu Amma sun kai mu Said no daga bakin masu sauraro wannan yanuna abun da mukafada akan su gaskiya ne Barina tambaye ku tundaga ranar kun sake ji anyi gan gami wai zaaje kaulaha Tun daga ranar Allah yasalla meta shin kun kara jin motsinta kunaga kukarin ku ne ku dabarar kune. Said a*a inji masu sauraro tu mai yabaku wannan nasarar sai masusauraro suka ansa da cewa Allah Saboda haka yaku ahlul sunnah idan dan bidia yai muku sharri kar kuce zaku rama dan baa rama kuskure da kuskure baa gyara barna da barna Idan dan bidia yai shari yai kage ku ku karanta Quani da hadisi Annabi muhammad SAW akwaI mai darajar sa a duniya akwai mai matsayin sa audience sukace babu malam yace bara nai muku tambaya shi anmar sharri ku ba amar ba anmar Qage ku ba a marba anyiwa matar sa Qage ku baa mata ba shin Duk duniya wayafi kuwa tauhidi akwai mai tauhidi kamar katumul Nabiyi amma kafirai sunce masa boka ku basuce masaba sunce masa masihirci ku basu cemasa ba audience suka ce sunce tuwanda mayafi kuwa tauhidi aduniya kenan haka aka cemar amma daya ci gaba da waazi sunci nara Dan Allah bari natambaye ku Shin duk duniya wayafi kuwa hankali masu sauraro sukace Annabi amma kafirai suka ce shi mahaukaci ne WAQALU YAAYUHALLAZI LUZZINA ALAIHI ZIKIR INNAKA LAMAJANUN sukace yakai wannan dake daawar ansaukar maka da al Quani lalle kai ma haukaci ne basu tsaya nan ba sukace masa masihirci. Aramma bamu ayar da suka kirashi da masihir ci yafi kuwa gaskiya a duniya sukace masa makaryaci kun san abun da zai baku mamaki A a inji masu sauraro malam yace shekaran ji muna wani gari magarya a jonhuriyar niger wannan sharrin da yan bidia sukeyi an dau fusta ankai chan an bi titi titi ana man nawa gda gda ana rabawa malamin yan Izalar nan mai zakin baki nan ne ya yebo ruwan dafa kan sa yanzu anyita takare yanzu Allah yari kidar da shi yakuma biri wasu suka ce aa ba biri bane kare ne wasu kuma sukace alade ne wasu suka ce aa yariki dene sai yakuma kwado Wai duk tsawan nan nawa nakuma kwado wasu suka ce aa. Hatsari ne nayi da kyar aka kan kare namana akan kwalta wasu sukace ina kan membari ne ina waazi sai natabo babban wali wani sabon wali wanda aka samu Wane Sabon Wali Shine Wali makidi Wane Sabon wali Shine Wali mai piyano wane wasabon wali shine wali makidi tushi wannan sabon wali mai piyanon shina tabo ina tabo shi sai Allah ya fusata sai membarin yai rigugu yai kasa gaba daya tu a dai dai wanan gaba akwai tambayoyi da yakamta muyi Dan Allah bari na tambaye ku munyi waazi kan shehu tujjani ku bamuyi ba maggan ganun da mukaga a littatafai anrubuta shiya rubuta mun fito mungaya duniya kubamu gaya ba munce kafir cine ku bamu fadaba mun yebo maganga nu ajawa hirul muan ku bamu yebo ba muntabbatar da karyar su da kafir cin su ku bamu tabbatar ba Tu amma bamuri kide mun kuma biri ba sai yanzu da muka taba wali mai piyano Tambaya anan da shehu tujjani da wali mai piyano waye babban wali plc Mukadara labarin nasu gaskiya ne na tabo wali mai ganga narikide nakuma biri amma natabo shehu tujjani ban rikide na kuma biri ba tu da shehu tujjani da wali piyano waye babba answer daga bakin masu sauraro sukace wali mai ganga shine babba shawarar da zan baku yan bidia yanzu ga babban wali dan da karamin wali kuke bi sai ku dawo ba IN SHA ALLAH GOBE MISALIN KARFE TARA ZANCI GABA DA DARE IN SHA ALLAH
Posted on: Wed, 12 Feb 2014 21:45:26 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015