CIGABADA BAYANI KAN AURE FITOWA TA (14) SHA HADU. HAKKOKIN MIJI - TopicsExpress



          

CIGABADA BAYANI KAN AURE FITOWA TA (14) SHA HADU. HAKKOKIN MIJI AKAN MATARSA. Maana abubuwan da mace zata kiyaye na hakkin mijinta dake kanta acikin rayuwar aure. (1)BIYAYYA_ wajibime mace ta girmama mijinta dayin biyayya a gare shi cikin abinda babu sabon Allah a cikinsa kuma ta sani mijinta shugabanta ne.(2) KIYAYE AIYUKAN CIKIN GIDA_abinci gyran shimfida tsare gida da dukiyarsa (3) KIYAYE SIRRINSA_wannan wajibine musamman sirrin alamuran daya shafi kwanciya da sauransu. (4) KULA DA TARBIYAN YAYANSA_ wannan ya hada da yayan dakika haifa masa dama wanda bake kika haifa masa ba, domin duk kaninsu yayan mijinki ne kuma kisani cewa mijinki ba zai iya fahimtarki ba, ace kina sonsa amma bakya son yayansa kuma saannan baki sani ba wane ne a cikin yayan nan zai taimakeki a rayuwa sai nakin ya wahal dake amma na wata kuma sai ya kula dake. Domin abune a rufe cikin sirrin wajen ALLAH (SWT) . Sai mun hadu a fitowa na 15 da ikon Allah Mutashi lafiya amin.
Posted on: Wed, 23 Oct 2013 02:59:36 +0000

Trending Topics



ght:30px;">
For jevli at en kan ikke reise trygt paa en buss en
ENTREVISTA DO ACTUAL PAPA, QUANDO CARDEAL, SOBRE A POBREZA NO
I see Jeter is leading the shortstops in the AllStar game voting.

Recently Viewed Topics




© 2015