Cewar wani kasurgumin masani a harkar kwallon kafa wato Sir mark - TopicsExpress



          

Cewar wani kasurgumin masani a harkar kwallon kafa wato Sir mark Everton. Yanwasa 16 wadanda sukafi haskawa a kakar wasanni data gabata,a fadin turai baki daya. 16.Eden Hazard [Chelsea fc] 15. Angel Di Maria [Real Madrid] 14. Robert Lewandowski [Dortmund] 13. Arjen Robben [Bayern Munchen] 12. Marco Reus [ Dortmund] 11. Franck Ribery [Bayern Munchen] 10. Luka Modric [Real Madrid] 9. Gareth Bale [ Real Madrid] 8. Yaya Toure [Manchester City] 7. Philipp Lahm [Bayern Munchen] 6. Lionel Messi [ Barcelona] 5. Thibaut Courtois [Atletico Madrid] 4. Diego Costa [Atletico Madrid] 3. Zlatan Ibrahimovic [PSG] 2. Luis Suarez [Liverpool] 1. Cristiano Ronaldo [Real Madrid]. A karan kanka wane danwasane yafi birgeka a kakar wasan data gabata??
Posted on: Tue, 15 Jul 2014 20:17:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015