DAGA AHMAD ABDULLAHI DAN ALLAH KUYIMIN POST DIN BUKATATA DA YAN - TopicsExpress



          

DAGA AHMAD ABDULLAHI DAN ALLAH KUYIMIN POST DIN BUKATATA DA YAN UWA MUSILMI% Salam inaneman temakon ku yan uwana musilmi sunana ahmad abdullahi shekaruna 24 ina aiki kuma duk wata ana bani naira dubu 20 amma sakama kon mahaifiyata da kan naina duk nauyin su akaina yake babu abin da natara Kuma gashi wlh wlh aure nakeso nayi narasa yanda xaiyi dan allah yan uwa musilmi kutai maka min wlh inaso nayi aure mace kutafini shekaru indai tanaso na xan amince ma ta wlh duk wanda yaga yanada halin daxe teimaka min namiji ko mace GA nombata: 08131082136
Posted on: Wed, 25 Sep 2013 15:43:51 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015