DAN MATA MAGIDANTA YANDA ZAKI HADA MIYAN KARAS... Mai dandanon - TopicsExpress



          

DAN MATA MAGIDANTA YANDA ZAKI HADA MIYAN KARAS... Mai dandanon Gaskiya.. Albasa mangyada tumatur karas tafarnuwa kayan kamshi flour madara ganyan parsley ruwan stock ko magi Ayanka albasa da tumatur acikin mai,sannan kizuba ruwan stock kokisa magi ayayyanka karas ahada da tafarnuwa, kidafa a kyau dayaji naminti 40,sannan kizuba flour cokali 2 mai yawa ayita gaurayawa, kasancewar ruwan mai yawa ayita gaurayawa haryayi kauri, kizuba madara hade da ganyan parsley, ana iyaci da bread. nagode taku farida yakubu admin013 via Ya "yan hausawa
Posted on: Wed, 17 Jul 2013 09:00:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015