DUNIYA INA ZAKIKAIMU ????? ===== === = iyaye sun saryarda - TopicsExpress



          

DUNIYA INA ZAKIKAIMU ????? ===== === = iyaye sun saryarda hakinsu sunbar duniya ta gyara aban tarbiya tagur bace mutunta na gaba,tausayin nakasa,sanya sutarar mutumci a wajan matasa maxa da mata duk yaxama tsohon yayi kawyanci da rashin wayewa. ¤¤¤¤ ¤¤¤ ¤¤ ¤ idan toxarta iyaye rashin gani girman na gaba da kin tausayawa nakasa da futsara,rashin kunya,shigar banxa kamar suwaga kwalabo asdawun da sauransu sukaxama wayewa da binnanci. *** *** *** *** yakamata iyaye da duk wadanda keda dama wajan hani ko tsawatar da irin wannan rashin kyautawa a dauki matakin gaggawa wajan gani ankawo karshen wannan matsala dake addabar yayan musulman duniya. Allah madaukakin sarki yanacewa; {{ يأيهاالذين آمنو قوا أنفسكم وأهلكم نار.... }} maana yaku wadanda kukabada gaskiya kutseratar da kawunanku da iyalanku daga wuta... ::::::::::::::::::::: ya kai dan uwa magidanci da matashi wana mataki zaka iya kadaukarwa kanka dangane da irin wannan matsala data addabi alumar musulmi. nikam nake gani tundaga awajan neman abokiyar zama muxabi mace me addini da hankali wace xata iya kularma da iyalanka idan bakanan. sako daga admin Abbas kabiru dabo sheka kano. عباس كبير دابو شيكا كانو.
Posted on: Thu, 31 Oct 2013 13:23:35 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015