Daga Ishak Danadani. DA SUNAN UBANGIJIN ALI MA’ABOCIN WILAYA - TopicsExpress



          

Daga Ishak Danadani. DA SUNAN UBANGIJIN ALI MA’ABOCIN WILAYA A.S. (UMAR IBN KHADDAB FARKON WANDA YAYIWA ALI A.S MUBAYA’A A GHADEER DAGA BAYA YA WARWARE SABODA SON MULKI INJI HUJJATUL ISLAM AL’IMAM ABU HA’MID MUHAMMAD IBN MUHAMMAD ALGAZALIY) Iman Algazaliy a cikin littafin sa mai suna Sirrul aalamina wa kashfu mafid daaraini a (1/4) yace bayan ya kawo hadisin:- ﻣﻦ ﻛﻨﺖ ﻣﻮﻻﻩ ﻓﻌﻠﻲ ﻣﻮﻻﻩ Duk wanda na kasance shugaban sane to Ali shugaban sane. ﻓﻘﺎﻝ ﻋﻤﺮ ﺑﺦ ﺑﺦ ﻳﺎ ﺃﺑﺎ ﺍﻟﺤﺴﻦ ﻟﻘﺪ ﺃﺻﺒﺤﺖ ﻣﻮﻻﻱ ﻭﻣﻮﻟﻰ ﻛﻞ ﻣﺆﻣﻦ Sai Umar yace: madalla madalla yaa Baban Hasan hakika ka zamo shugaba na kuma shugaban duk mumininai. Sai hujjatul islam Algazali yace:- ﻓﻬﺬﺍ ﺗﺴﻠﻴﻢ ﻭﺭﺿﻰ ﻭﺗﺤﻜﻴﻢ ﺛﻢ ﺑﻌﺪ ﻫﺬﺍ ﻏﻠﺐ ﺍﻟﻬﻮﻯ ﺗﺤﺐ ﺍﻟﺮﻳﺎﺳﺔ Wannan mika wuya ne yarda ne sannan bayan haka sai son rai ya rinjayi(zuciya) da son shugabanci. Ya cigaba da cewa:- ﻭﻟﻤﺎ ﻣﺎﺕ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ ﻗﺒﻞ ﻭﻓﺎﺗﻪ ﺍﺋﺘﻮﺍ ﺑﺪﻭﺍﺓ ﻭﺑﻴﻀﺎﺀ ﻷﺯﻳﻞ ﻟﻜﻢ ﺇﺷﻜﺎﻝ ﺍﻷﻣﺮ ﻭﺍﺫﻛﺮ ﻟﻜﻢ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺴﺘﺤﻖ ﻟﻬﺎ ﺑﻌﺪﻱ . Lokacin da Manzon Allah yayi wafati yace kafin wafatin sa kuzo mini da tawada da takarda don na gusar muku da matsala in ambata muku wanda ya cancanta da ita (khilafa) a bayana. ﻗﺎﻝ ﻋﻤﺮ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﺩﻋﻮﺍ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﻓﺈﻧﻪ ﻟﻴﻬﺠﺮ Sai Umar yace:ku rabu da mutumin nan ya zautu. IMAMUZ ZAHABI A CIKIN LITTAFIN SA SIYARU A’ALAMIN NUBALA YA TABBATAR DA WANNAN MAGANA CEWA IMAMU GAZALI YA FADETA HAKANAN IBNUL JAUZIY SHIMA YA TABBATAR. Sannan hadisai sunjo akan bai’ar Umar ga Ali a.s ranar kamar a cikin:- Tareekhu Baghdad(3/498) Musnad ahmad(37/436) TA TABBATA UMAR YAYI MUBAYA’A HARDA MURNA GA ALI A.S DAGA BAYA KUMA SON RAI YA RINJAYE SHI YA WARWARE MUBAYA’AR INJI HUJJATUL ISLAM AL’IMAN GAZALI BA IN WANI MALAMIN SHI’A BA NI KUMA DAN’A’DANI NA RUBUTA. WASALLALLAHU ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD WA AJJIL FARAJAHUM.
Posted on: Thu, 31 Oct 2013 17:29:22 +0000

Trending Topics



"min-height:30px;">
I believe that America stands on the threshold of divine judgment.

Recently Viewed Topics




© 2015