GWAMNATIN TARAYYA; wacce ita ke da hakkin tsara tattalin arzikin - TopicsExpress



          

GWAMNATIN TARAYYA; wacce ita ke da hakkin tsara tattalin arzikin kasa da manufofinsa, bata baiwa abubuwan da tattalin arzikin Arewa ya kafu a kansu muhimmanci ba. Idan ka duba kasafin kudin kowane shekara, za ka iske harkar noma ba a kulata ba ko kadan. Noman nan kuwa da shi akasarin gidaje a Arewa muka dogara kuma ta hanyarsa ake ciyar da Nigeria. Wannan zalunci ne da yan Arewa ya kamata mu yaka kwanmu da kwarkwarmu.
Posted on: Sun, 03 Nov 2013 19:03:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015