Gwamnoni 7 na SABUWAR PDP, zasu yi tattaunawar sirri da - TopicsExpress



          

Gwamnoni 7 na SABUWAR PDP, zasu yi tattaunawar sirri da jam’iyyar adawa ta APC domin tunkarar zaben 2015. Gwamnonin su ne: Aliyu Magatakarda Wamakko na Sokoto, da Murtala Nyako na Adamawa, da Babangida Aliyu na Niger, da Rotimi Amaechi na Rivers, da Rabiu Kwankwaso na Kano, da Sule Lamido na Jigawa da kuma Abdulfatah Ahmed na jihar Kwara. Ko wannan gamayyar ta Gwamnonin Sabuwar PDP da jam’iyyar adawa ta APC da suke shirin yi, za ta amfanar da al-ummar Nijeriya baki daya?
Posted on: Sun, 29 Sep 2013 13:52:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015