HAKIKA MATA BASU DA WATA SUTURA MAI GIRMA FIYE DA DAKIN MIJINSU NA - TopicsExpress



          

HAKIKA MATA BASU DA WATA SUTURA MAI GIRMA FIYE DA DAKIN MIJINSU NA AURE,,,,,,,,,,,,,, [HIKAYAR MATA DA MIJINTA] Wasu maauratane suna zaman lafiya da girmama juna sai wata yar matsala tafaru atsakaninsu sai matar tai yaji tatafi gidansu yan uwanta suka zigata akan mijin yasaketa, haka kuwa akai da babanta dakuma yayanta sukaje wajen mijin akan yabata takardarta shikuwa yace me yai zafi haka banga dalilin dazaisa insaki matataba, rigima takaisu hargaban maigari. Bayan anje wajen maigari aka fadamasa komai da komai sai yagane matarnan zugata akai, sai yace da mijinnata tokai zaka iya sakinnata yace sam bazata sabuba shi yana son matarsa, sai yadawo wajen iyayen matar, suma sukace sam sai anbawa yarsu takardarta. Da maigari yaga haka sai yacewa matar to shikenan zai sakeki amma sai kinyi tsirara wato kintube kayanki kisa wasu,dafarko tanuna rashin yardarta amma daga baya tace ta amince, sai mai gari yace to sai kizabi bayan wanda zakije kiboye kanki don karwani yaganki kicire kayan, atsakanin mahaifinki ko yan uwanki sai tace ta zabi taboye kanta abayan mijinnata. da maigari yaji haka sai yafarayimata nasiha yace taji tsoron allah kuma tasani wannan misaline akanta domin kuwa kamar yanda tazabi ta suturta kanta abayan mijinta fiye da na iyayenta dakuma yan uwanta to haka batada wata sutura agareta datafi gidan mijinta sai yasallamesu yace takoma dakin mijinta haka kuwa akai takoma dakin mijinta tarokeshi gafara zamansu yakoma normal.......... MEZAKA/KICE DAN GANE DA WANNAN HIKAYAR???
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 10:52:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics



1.

© 2015