!!! HANTA DA JINI !!! A wani lokaci mai tsawo da ya wuce,akwai - TopicsExpress



          

!!! HANTA DA JINI !!! A wani lokaci mai tsawo da ya wuce,akwai matsananciyar qishirwa atare dani,akwai ruwa iri iri aduniya,amma ni wanda nake nema wanda zai gusar mani da qishir ruwa data addabeni nake buqata,ban samu wannan ruwan ba,sai da na kawo ga wata ni imtacciyar qorama mai dauke da ruwa maabocin qawata idanun masu jin qishi,bansan lokacin dana kafa kai nayita zuqar sassanyar ruwan nan ba,har saida na gamsu kuma na nemi qishir ruwar nan na rasa. Godiya ta musamman agareki mamallakiyar zuciyata,annurin ruhita,qanqara mai sanyaya zuciyata.Na kyautar da zuciyata agareki zinariyar mata abar qaunata. Nine nan Mijinki Shafiu Sulaiman
Posted on: Wed, 13 Nov 2013 19:57:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015