~~~~~HATTARA YAN - TopicsExpress



          

~~~~~HATTARA YAN MATA~~~~ °°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°° A yanzu haka bincike ya tabbatar da samuwar wani sabon CINGAM mai suna EMOTIONAL GUM, da samari ke ba yanmata. Wannan sabon cingam yana dauke da sinadarin tsokano sha awar mace har ta ga rufewar tunaninta ta ji tana tsananin bukatar kasancewa da da namiji. A yanzu haka dai rundunar HIZBA ta jihar Kano ta sha alwashin sanya kafar wando daya, tsala da duk wanda aka kama yana cinikin wannan shu umin cingam. Fatan yan mata za su hankalta da wannan sabuwar hanyar yiwa rayuwarsu karan tsaye da aka kirkiro da mummunar manufar lalata rayiwarsu. Kar ku manta da sunan cingam din.....,EMOTIONAL GUM. A.G Ingawa.
Posted on: Sat, 23 Nov 2013 16:53:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015