(HAUSA) Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yace daya daga - TopicsExpress



          

(HAUSA) Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yace daya daga cikin matsalar da Nigeria tasamu wajen yaki da cin hanci, rashawa da almundahana shine nada Farida Waziri a matsayin shugaban hukumar EFCC . Yakuma yabi tsohon shuguban hukumar EFCC Nuhu Ribadu in da yace ko yau aka sake bashi dama zai sake nada shi shugabar hukumar. Ganin abubuwan da yake faruwa a hukumar tunda ga kafata har izuwa yanzu, Shin Obasanjo yayi gaskiya?
Posted on: Tue, 10 Sep 2013 16:28:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015