HIRA TSAKANIN SAURAYI DA BUDURWA!!! SAURAYI: sannu yan - TopicsExpress



          

HIRA TSAKANIN SAURAYI DA BUDURWA!!! SAURAYI: sannu yan mata. BUDURWA: kaima sannu. SAURAYI: kamar na sanki, amma na manta inda na sanki. Ko a A.B.U ne? BUDURWA: Ba mamaki. A chan nake karatu, ina 300 level ne. Kaifa? SAURAYI: ni ina ABU kano ne, ina karanta isslamic engineering kuma ina 900 level ne ni. Kinga ina kaiwa 1,500 level, sai inkarbi digirina in fara neman aiki. BUDURWA: woo!! Kai lier!!! SAURAYI: Ina kika ga laya anan? Sarka ce fa a wuyan nawa ba laya ba!! BUDURWA: Ok, i want to go! SAURAYI: Gaskiya bana 2go amma ina textbook. BUDURWA: No, i mean i am going home!!! SAURAYI: Gaskiya bazan iya goya ki ba, kinyi nauyi. BUDURWA: Kai wai wace secondary kayi ne?? SAURAYI: Primary election aka fara saka ni, sannan aka maida ni secondary election. BUDURWA: Daga nan kuma sai aka maida ka ina?? SAURAYI: Daga nan sai na koma B.U.K Zaria, bayan na gama sai na dawo A.B.U Kano. BUDURWA: Lallai ka hadu. SAURAYI: yanzu dai, i dont love you ko i dont love you?? BUDURWA: Gaskiya i dont love you SAURAYI: Haba har naji sanyi a raina tunda kince kina so na. BUDURWA: Kwarai kuwa i dont love you!! Good bye!!! SAURAYI: Aa ba gudu zan yi ba a hankali zan taf
Posted on: Tue, 22 Oct 2013 07:37:02 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015