Hadisi yazo cikin muslim acikin kuma hadisil qudsi shine na takwas - TopicsExpress



          

Hadisi yazo cikin muslim acikin kuma hadisil qudsi shine na takwas ubangiji s.w.t yana cewa yabuniy ya ibni adam yusubbur DAR wa ANADDAR uqallibul laila wannahar ma,ana Ubangiji yana cewa yayan adamu suna cutar dani saboda kuna zagin zamani bayan kuma nine mai zamani ina jujjuya dare da ranah wasu suna fassara wa anaddar da cewa nine zamani amma mafi ingancin bayani shine nine mai zamani awataruwayar gayadda hadisin yazo yayan adam suna cutar(zagi) dani sunce inada dah bayankuma baicancanta gare niba da ace inada dah suna bacin zamani bayan kuma nine da zamani ni nake mulkar dare da rana
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 16:43:26 +0000

Trending Topics



>

Recently Viewed Topics




© 2015