#Hahahahaha MAKETACI. Wani bawan allah ne dan kwari. Ya yo lodin - TopicsExpress



          

#Hahahahaha MAKETACI. Wani bawan allah ne dan kwari. Ya yo lodin kanta cike da kankana wato GUNA. Zai je lagos yaci kasuwa. Yana cikin tafiya sai yan fashi suka tareshi gashi kuma baida kudi. Sai suka tilastashi da cewa sai ya shanyen kankanan gaba daya. Sai yafara sha, yana cikin shan kankanan sai ya kyalkyece da dariya, ya dunga yin dariya,,,,,,,,, sai yan fashin sukace masa lafiya kake dariya haka?? Sai yace hmm! Tare nake da abokina yananan tafe ya ciko kanta da lodin GORIBA shima lagos din zaije yasayar, ina dubin yanda zai ci goriban idan ya isa......
Posted on: Tue, 22 Oct 2013 07:48:12 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015