Hakika manzo {s a w} ya hanemu da wadannan abubuwa. » Kada mu - TopicsExpress



          

Hakika manzo {s a w} ya hanemu da wadannan abubuwa. » Kada mu yiwa juna hassada. » Kada mukyamaci juna. » Kada mu dora ciniki akan ciniki. » Kada mu zalunci juna. » Kada muyiwa juna karya. » Kada mu yiwa juna hassada. » Kada mu tabar da juna. » Kada mu yaki juna. » Kada muyi magudi a ciniki. » Kada muyiwa juna sharri. { Muslim ya rawaito} { Allah ya bamu damar kiyaye wadannan dokoki nasa}
Posted on: Sun, 01 Sep 2013 08:29:46 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015